Gidauniyar NGO Ta Kula Da Yara Save The Children Za Ta Dauki Ma’aikata -Administration Assistant – Kabasto.Com


Gidauniyar NGO Ta Kula Da Yara Save The Children Za Ta Dauki Ma’aikata -Administration Assistant

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com

NGO Hukumar agaji ce mai zaman kanta ta duniya baki ɗaya, da ke taimakawa al’ummar duniya ta fannoni daban-daban. Kungiyar NGO tana ɗaukar ma’aikata a kowace ƙasa sannan kuma tana biyansu albashi mai gwaɓi.

Save The Children: Gidauniya ce  Non-governmental Organization NGO wanda ta maida hankalinta ne ga taimakon rayuwar yara.

Save The Children tana taimakon yara a faɗin duniya domin taimakawa rayuwar yara. A yanzu haka wannan gidauniya ta fara ɗaukar ma’aikata

Mai sha’awar cike wannan aiki na NGO Non-governmental Organization Gidauniyar kula da Yara ( Save The Children ) ya shiga rubutun da ke nan ƙasa ya yi apply

Allah Ya yi jagora

 

Comments

No comments yet. Why don’t you start the discussion?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *