Ga Wata Sabuwar Dama Ga Masu Sha’awar Aiki A First Bank  – Kabasto.Com


Ga Wata Sabuwar Dama Ga Masu Sha’awar Aiki A First Bank

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com

Kamar yadda kuka sani First Bank babban banki ne da aka kafa shi shekaru aru-aru, wannan banki a yanzu haka yana da rassa sama da 750 da suke taimakawa al’umma wajen ajiye kudade da kuma chanjar su.

 

Bankin na First bank zai dauki ma’aikata ɓangaren manajan dangantaka tsakanin banki da abokan cinikayya (Relationship Manager)

 

Job Type: Full Time

Qualification: BA/BSc/HND

Location: Kano, Abuja, Katsina

Job Field: Banking

 

Mai sha’awar wannan aiki na Relationship Manager  a wannan banki na First Bank ya shiga rubutun da ke nan ƙasa ya yi Apply

 

Allah Ya yi jagora.

 

Comments

No comments yet. Why don’t you start the discussion?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *