Ga Wasu Ayyukan NGO 5 Ga Masu Kwalin Secondary ( SSCE ) – Kabasto.Com

Ga Wasu Ayyukan NGO 5 Ga Masu Kwalin Secondary ( SSCE ) – Kabasto.Com


Ga Wasu Ayyukan NGO 5 Ga Masu Kwalin Secondary ( SSCE )

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka Kabasto.Com

NGO Hukumomin agaji ne masu zaman kansu a duniya baki ɗaya, da ke taimakawa al’ummar duniya ta fannoni daban-daban. Hukumomin na NGO suna ɗaukar ma’aikata a kowace ƙasa sannan kuma tana biyansu albashi mai gwaɓi.

A yau mu zo muku da wasu ayyukan NGO guda 5 ga masu kwalin Secondary; wato waɗanda suka kammala jarabawar WEAC ko NECO ko NABTEB ko NBAIS d.s.s

1- Warehouse Operatives

Job Type: Full-time

Pay: ₦50,000.00 – ₦70,000.00 per month

Job Type: Full-time

Pay: ₦50,000.00 – ₦70,000.00 per month

 

2- Finance and Grants Officer

 

3- Credit Administrator

Job Title: Credit Administrator

Department: Credit Risk Management

Location: Abuja

Job Type: Full-Time

 

4- Administrative and Finance Officer

Location: Abuja

 

5- Relationship Manager

Job Position: Relationship Manager

Job Locations: Abuja, Lagos, Kano and Rivers

Employment Type: Full Time

 

Allah Ya yi jagora.

Comments

No comments yet. Why don’t you start the discussion?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *